Shahararren me watsa labarai na Tiktok, Sultan kenan a wannan Bidiyon inda suka hadu da Malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria.
Malam ya bayyanawa Sultan cewa ya yadda abinda ya sameshi kaddarace.