
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a yayin da yake mika sakon ta’aziyyarsa kan rasuwar daya daga cikin hadimansa yayi kuskuren fadin Kullu Nafsin za’ikatul Maut.
Gwamnan yace, Kullu nafsin Zalikatul Maut.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke masa uzuri, wasu kuwa raha suka mayar da abin.