
Tauraruwar fina-finan Hausa, Murja Kunya ta bayyana cewa, tun da ta fito ta bayyana cewa tana son babban malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria duk zawarawanta suka tsere.
Murja ta ce su yi hakuri su dawo da wasa take.
A baya dai, Murja ta bayyana cewa idan Sheikh Salihu Zaria bai aureta ba, zata shiga Duniya, Lamarin da ya dauki hankula sosai.