
Matashi Garba Maiwada ya gayawa gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum cewa, sun yi dama-dama da garin Maiduguri ta yanda garin a yanzu babu aikin yi.
Matashin yace amma na kusa da gwamnan basa gaya masa gaskiya
Matashin yace ba zasu zabi wani ba wai dan Gwamna Zulum yace a zabeshi, yace ko da kuwa Gwamna Zulum dinne a yanzu ya dawo ba zasu sake zabenshi ba.