Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo:Samha M. Inuwa ta nuna kasaitaccen gidanta, hadda TV

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta nuna kasaitaccen gidanta wanda ya sha kayan ado.

https://www.tiktok.com/@samha_m_inuwa/video/7537423077509008696?_t=ZS-8yq6CTmx3IW&_r=1

Bayan kammala nuna gidan, Wata tace mata bata ga TV ba inda Samha ta nuna mata TV din daga baya.

Karanta Wannan  Jam'iyyar ADC ta bayyana matakin da zata dauka bayan da Kotu tace kada INEC ta yadda da sabbin shuwagabannin ta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *