Friday, November 13
Shadow

Ma’aikaciyar Banki ce tana neman Mijin aure me hankali

Wannan matar sunanta, Lateefah daga jihar Oyo me kimanin shekaru 28 kuma ma’aikaciyar bankice.

Tana zaunene a Ilorin inda take neman mijin aure me hankali da yasan abinda yake.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Da Ba a daina Annabta ba, da Shehu Dahiru Bauchi a Annabi zai zo>>Inji Wannan dan Darikar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *