
Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya gargadi yankin Arewa da cewa a taso a goya masa baya ka yunkurin da yake na a yi sulhu da ‘yan Bindiga.
Malam yace zaman lafiya suke neman a kawo.
Ya kuma kara da cewa, amma idan ba’a zo aka goya musu baya ba, nan gaba bala’in da za’a gani yafi wanda ake cikinsa.