
Tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar ADC wanda ya sauka David Mark ya hau, watau Ralph Nwosu ya fito ya bayyana cewa, shine shugaban jam’iyyar ADC ba David Mark ba.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.
Yace a doka idan shuaban jam’iyya ya sauka, mataimakinsa ne ke zama shugaba, dan hak shine sabon shugaban jam’iyyar ADC ba David Mark ba.