Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Da in zabi shugaba Wanda ba musulmi ba ya min Adalci in samu Arziki gara in zabi musulmi yayi sanadin tafiyata kiyama>>Inji Wannan malamin mabiyin Shaikh Sani Yahya Jingir

Wannan Bidiyon malamin mabiyin Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa da ya zabi shugaba wanda ba musulmi ba ya mai adalci ya samu arziki gara ya zabi musulmi wanda zai yi sanadiyyar mutuwarshi.

Malamin ya bayyana cewa, a baya ma ya taba yin wannan magana kuma gashi yanzu ma yana nanatawa.

https://www.tiktok.com/@hamzamaizare77/video/7545152746614230290?_t=ZS-8zNtbcKFE8X&_r=1

Sheikh Sani Yahya Jingir na daga cikin malaman da suka tallata takarar muslim Muslim

Karanta Wannan  Bidiyo: Lawal Triumph Allah ya tsine maka Albarka>>Inji Alhaji Bakari Bako

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *