Friday, February 6
Shadow

Mun cimma yawan kudin shigar da muke bukata na gaba dayan shekarar 2025 a watan Augusta kuma ba ta hanyar Man fetur ba>>Inji Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, sun cimma yawan kudin shigar gaba dayan shekarar 2025 da ake bukata.

Shugaban ya bayyana hakane a wajan wani taro inda yace kuma kudin ba ta bangaren man fetur suka zo ba.

Yace kuma a yanzu Najeriya babu wani bankin cikin gida da yake binta bashi.

Karanta Wannan  Maimakon Miliyan 10 da yayi Alkawarin baiwa tauraron Kannywood, Jamilu Kochila a matsayin gudummawar Aurensa, Dan kasuwa, Baballe Na'abba yace a yanzu zai basu kujerar makka da Madina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *