
Dan majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin daga jihar Kano, ya bayyana cewa, babu abinda zai hana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cin zabe a shekarar 2027.
Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channels TV.
Ya kara da cewa, akwai fahimtar juna da kyakkyawar alaka a tsakaninsa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu duk da cewa basa jam’iyya daya.
A baya dai, Abdulmumin Jibrin ya jagoranci yakin neman zaben shugaban kasa Bola Tinubu ya.