
Rahotanni sun bayyana cewa, ana zargin wani Sanata daga Arewa da hannu a matsalar tsaro.
Sanatan dai daga jihar Bauchi yake sannan Bidiyon ayyukan ‘yan Bindiga da aka dauka a wani gida da ake alakantashi da gidan nata yaduwa a kafafen sada zumunta.
Da yawa dai sun yi mamaki da ganin hakan.