Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon da Rahama Sadau ta fitar a yasa ake ta maganar cewa kamar tana da ciki

Amarya Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan data saki a shafinta na sada zumunta.

Da yawa sun rika fadar kamar tana da ciki.

Wannan ne dai karin farko tun bayan aurenta da ta saki hotunanta ga Al’umma.

Saidai har yanzu wasu na ci gaba da tambayar cewa basu ga mijinta ba.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Khàrìn Da Amirka ta kawo Najeriya ba wani abu ne na musamman ba, Sojojin Najeriya ma zasu iya kai irinsa>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *