
Shahararren me sharhi akan al’amuran tsaro, Audu Bulama Bukarti ya kammala karatunsa na digirin PhD inda aka ganshi a wajan kammala karatun wata ta mika masa hannu su gaisa amma yaki yadda.
Da yawa sun rika yaba masa game da hakan.
Musamman wasu sun rika kwatantashi da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II wanda suka kammala karatun tare amma shi ya gaisa da matar.
Lamarin ya jawo cece-kuce sosai musamman a kafafen sadarwa.
Ga wasu daga cikin ra’ayoyin mutane kan lamarin:
Menene ra’ayinku?