
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, Kafurci da Munafurci ne ke sa mutane cewa ana tsanin matsalar tsaro a Najeriya.
Malam ya bayyana hakane a yayin da yake wa’azi inda yace su dai sun je jihar Kebbi sun dawo Lafiya.
Kalli Bidiyon jawabinsa: