Saturday, June 27
Shadow

Hotuna: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Shugaban kasar Faransa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron

Shugaba Tinubu na hutun kwanaki 10 a kasashen Turai kamar yanda fadar shugaban kasar ta bayyana.

Karanta Wannan  Na roki Allah idan har in na samu Mulki ba zan yi Adalci ba, kada ya bani>>Inji Atiku Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *