Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin wasan kurar da kasar Morocco ta yi da Brazil, da yawa sun ce sun sha Brazil din ce da jajayen kaya

A wasan World Cup da aka yi tsakanin kasashen Brazil da Morocco an tashi wasa 1-1.

Saidai masu sharhi da yawa sun Bayyana cewa, Brazil ta ji jiki a hannun Morocco dan kuwa sun yi wasan kura dasu.

Da yawa sun ce sun yi tsammanin Brazil din ce da jajayen kaya.

Karanta Wannan  Majalisar Dattawa ta jinkirta muhawara kan ƙudirin dokar ta-ɓaci a Rivers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *