Wednesday, April 8
Shadow

Ko aure na yi ba zan iya daina Shan Shiysha ba>>Inji Alpha Charles Borno

Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta lissafo abubuwan da ba zata iya dainawa ba ko da ta yi aure.

Daga cikin su akwai masifa, Sana’arta, Shan Shisha, Fita yawo da kannenta, da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani ya je Saudiyya inda ya yiwa Tauraruwar Tiktok, Babiana Addu'ar Allah ya bata nasara akan Sadiya Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *