Tuesday, October 13
Shadow

Ko aure na yi ba zan iya daina Shan Shiysha ba>>Inji Alpha Charles Borno

Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta lissafo abubuwan da ba zata iya dainawa ba ko da ta yi aure.

Daga cikin su akwai masifa, Sana’arta, Shan Shisha, Fita yawo da kannenta, da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Likkafa ta yi gaba, mutuniyar Soja Boy Iftihal Madaki ta saki sabon Bidiyo Qirji a waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *