Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Anata ta rububin daukar hotuna yayin da wai Gibirima ya bayana a bango a Najeriya yayin Maulidi

Wannan wani Bidiyo ne inda aka ga mutane nata rububin daukar hotuna yayin da aka ce Gibirima ya bayyana a bangon wani gini.

Hakan ya farune yayin bikin Maulidi da ya gabata.

A baya dai an rika cewa Inyas ko sauran shehunai na darika sun bayyana a jikin bango.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Peter Obi yayi magana me dadi game da Rahoton dake cewa ya yadda ya zama mataimakin Atiku a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *