Friday, December 5
Shadow

‘Yan Bindiga sun kai hari a Matazu, jihar Katsina ana tsaka da sallar Isha’i

Rahotanni sun ce ‘yan Bindiga sun kai hari garin Matazu a yayin da ake tsaka da sallar Insha’i.

Bakatsine ya wallafa a shafinsa na X cewa maharan sun kai harinne yayin da ake tsaka da sallar inda suka kashe wasu mutane yayin da suka jikkata wasu.

Mahukunta a jihar Katsina basu fitar da sanarwa kan lamarin ba zuwa yanzu.

A baya dai an kaiwa garin Mantau a Malunfashi irin wannan harin.

“Yesterday night, bandits attacked Matazu town in Katsina State, during Isha prayer, killing and injuring worshippers. Gov’t must act urgently because the attacks on worshippers in the northwest region are becoming too frequent,”

Karanta Wannan  Tonon Silili: Ji yanda shugaba Tinubu ya tafi neman lafiya a asirce dan kada 'yan Najeriya su mai surutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *