Friday, June 26
Shadow

Wannan wane irin rashin Tausai ne haka, Kalli Bidiyon Me gida ya watsar da kayan wani mutum da aka yi Ghàrkùwà dashi bayan kudin haya sun kare

Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sadarwa inda ya nuna yanda wani me gidan haya ya watsawa wani mutuk kaya waje bayan da kudin hayarsa suka kare.

Saidai abinda ya fi baiwa mutane mamaki shine mutumin na can a hannin Tshàgyèràn Dhàjì ana faman yanda za’a karboshi.

Kuma me gidan ya sani amma yace ba ruwansa.

Karanta Wannan  Karfin Hali:Kalli Yanda 'yan Iskan Lagos sua tsare wata mota data lalace akan hanya suka ce sai an basu dubu 50 zasu bar motar ta wuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *