
Rahotanni daga jihar Legas na cewa, Tukunyar da aka dafa shinkafa mafi girma a Duniya ta karye.
Tukunyar dai wadda Hilda Baci ta dafa shinkafa dafaduka a ciki an daga tane dan auna nauyin shinkafar amma a karshe sai karyewa ta yi.
Saidai an yi sa’a shinkafar dake ciki bata zubeba.