
Malam Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, baya neman taimakon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko taimakon Inyass.
Yace Taimakon Allah kawai yake nema.
Malam ya bayyana hakane a wajan wa’azinsa.
Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi ne ya fara yin wadannan kalamai a baya wadanda suka jawo cece-kuce sosai.