
Me_Rayyan ya bayyana cewa, Wallahi Dan Damusa bai mutu yana aikata abonda ake zarginsa da aikatawa ba.
Yace a lokacin da aka yi sulhu da dan Damusa a Masallaci a Kaduna sun halarci wajan, yace wadanda basu yadda ayi Sulhu ba, Dan Damusa da jami’an tsaro ake zuwa ace su yadda ayi sulhun.
Rasuwar Dan Damusa dai ta tayar da kura sosai musamman a kafafen sadarwa inda akai ta maganganu da muhawara kala-kala.