Tuesday, May 19
Shadow

Abubakar Malami ya Tabbatar da zai tsaya takarar Gwamnan jihar Kebbi

Tsohon babban lauyan Gwamnati, Abubakar Malami ya tabbatar da zai tsaya takarar neman Gwamnan jihar Kebbi.

Ya bayyana hakane a wata da DCL hausa suka yi dashi.

Ya kua tabbatar da tara makudan kudade na ban mamaki dan yin wannan takara, inda da aka tambayeshi game da kudin ban mamaki da ya tara wadanda ba’a taba ganin irinsu ba, bai karyata ba, inda ya tabbatar da cewa, Allah ne kadai yake aiki babu kayan aiki.

Karanta Wannan  Kiristancin Arewa, Maguzawa, da sauran mutanen Arewa ta tsakiya sunce basa tare da sauran mutanen Arewa dake cewa basa son Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *