
Rahotanni sun ce Tauraron mawakin kudu, Burna Boy ya kashe Naira Miliyan 83 a dare daya a wani gidan rawa dake Legas.
Tuni rasit din kudin da ya kashe ke ta jawo a kafafen sada zumunta.

A baya dai shima Omah Lay ya kashe Naira Miliyan 60 a gidan rawar.