Rahotanni sun bayyana cewa, a yau ne dan gidan Ministan Abuja, Nyesom Wike zai fara aikin lauya bayan kammala Karatun.
An ga Wiken tare da dan Nasa me suna Jordan da kuma matarsa Justice Eberechi Suzzette Wike