
Rahama Saidu me babban shago ta dauki hankula inda ta mikawa daya daga cikin kwatomominta hannu su gaisa amma yaki yadda ya mika mata hannu.
Inda a gefe daya kuma ta mikawa Soja Boy hannu suka gaisa.
Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa wai Namiji ne yake kin shan hannun mace amma ita tana mika masa hannu.
A baya dai Soja Boy da Rahama Saidu sun gaisa hakanan ya ma rungumeta lamarin da ya jawo cece-kuce me zafi.