Friday, December 26
Shadow

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya kaiwa shugaban jam’iyyar ADC, David Mark ziyara

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya kaiwa shugaban jam’iyyar ADC, David Mark ziyara a gidansa dake Abuja.

Rahotanni sun ce sun tattauna muhimman batutuwa.

Wannan ziyara tasa dai ta jawo muhawa me zafi.

Karanta Wannan  Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya yi karin haske kan maganar komawarsa PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *