Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Jarumin dansanda da ya kori ‘yan Fashi yana ta shan Yabo a wajan jama’ar gari

Wannan wani Dansanda ne dake ta shan Yabo a wajan jama’ar gari

‘Yan Fhashi sun je sata inda ‘yansanda suka tsere amma shi kadai ya tsaya ya shekye ‘yan fashin 6 daya ya tsere ya je ya dawo da wasu.

Dansandan dai yana nan bai tafi ba, suma wanda suka dawo ya gama dasu.

Bayan gama Artabunne jama’ar gari suka je suna jinjina masa ana dagashi sama

Karanta Wannan  Kada Ki Kuskura Ki Sake Shigowa Majalisa, Gargaɗin 'Yan Majalisar Dattaawa Ga Sanata Natasha, Bayan da tace ranar Talatar nan zata koma majalisar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *