Wednesday, April 8
Shadow

‘Yan darika Taron Yuyu ne, Duk Kano, babu Majalisin da ya kai na Gadon kaya cika, Dan haka Me Girma Gwamnan Kano kada ka yadda su ce maka bamu da yawa>>Inji Malam Kan neman da ake Gwamnatin Kano ta dauki mataki kan Malam Lawal Triumph

Malam yace ba gaskiya bane Abinda ake gayawa Gwamnan Kano cewa ‘yan Izala basu da yawa a jihar.

Yace sun sha hawa mumbari suna neman a baiwa Gwamna Abba Kujerarsa saboda shine yaci zabe.

Yace kuma duk Kano babu majalisin dake cika kamar na gadon Kaya.

Dan haka ya yi kira ga gwamna cewa, ya sa ma ransa mulki Allah ne ke bayarwa.

Karanta Wannan  Rashin Adalci Ne A Bawa Ƴan Kwallo Milyan 150, Da Gidaje Kowannen Su Cikin Wata Ɗaya, Amma Ɗan Sanda Ya Shekara 35 A Ba Shi Milyan Biyu, Inji Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *