
Wani me suna UptownofLagos a X ya wallafa farashin agogon da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu le sanye da ita.
Agogon dai kamar yanda ya wallafa ana sayar da itane akan Ndata $53,290, wanda hakan kwatankwacin Naira Miliyan 110,000,000.
Lamarin dai ya jawo zazzafar Muhawara inda wasu ke cewa ya kai ya saka wannan agogo da kudinsa wasu kuma na sukar hakan.