Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka fito Zàngà-zàngàr Tinubu Must Go a jihar Yobe

Matasa da yawa ne suka fito Zàngà-zàngàr nuna rashin goyon baya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Yobe

An gansu suna ta Ihun Tinubu Must Go.

Karanta Wannan  Wai ka kalli Miliyoyin Mutanen dake Arewa kace babu dattawa a Arewa wace irin magana ce wannan?>>Inji Farfesa Isa Ali Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *