Friday, December 5
Shadow

Tinubu dan kasuwane, Tara Dukiya yazo yi kamar sauran shuwagabannin Najeriya >>Inji Fasto Odumeje

Fasto Odumeje ya bayyana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan kasuwa wanda ya zo tarawa kansa sa iyalinsa dukiya.

Odumeje ya bayyana cewa shuwagabanni sune irin su Ibrahim Traore da Xi jingping na China da sauransu.

Yace amma mafi yawancin ‘yan siyasar Najeriya tara abin Duniya ne a gabansu.

https://www.youtube.com/watch?v=CY4KYfiCz4k?si=ZDouMlQ6dZDXKPCa
Karanta Wannan  Munafùķài Ne Kawài Za Sù Yì Kìrà Da A Sakè Zabaŕ Mùślim-Mùsĺim Tiket, Inji Sheik Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *