Saturday, June 27
Shadow

Tinubu dan kasuwane, Tara Dukiya yazo yi kamar sauran shuwagabannin Najeriya >>Inji Fasto Odumeje

Fasto Odumeje ya bayyana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan kasuwa wanda ya zo tarawa kansa sa iyalinsa dukiya.

Odumeje ya bayyana cewa shuwagabanni sune irin su Ibrahim Traore da Xi jingping na China da sauransu.

Yace amma mafi yawancin ‘yan siyasar Najeriya tara abin Duniya ne a gabansu.

https://www.youtube.com/watch?v=CY4KYfiCz4k?si=ZDouMlQ6dZDXKPCa
Karanta Wannan  Bani bace, Ni Bazan Mvtv ba, inji matar tsohon Gwamnan Kaduna, Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai bayan da wani rahoto yace ta rigamu gidan gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *