
Kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio ya baiwa ‘yan Najeriya hakuri inda yace su kara dariya kan wahalar da ake sha inda yace dadi na nan tafe.
Akpabio ya ce suna sane da irin wahalar da ake sha dan haka suke ara baiwa mutane hakuri, yace tuni har matakan da gwamnatin Tinubu ta dauka sun fara samar da sakamako me kyau.
Ya bayyana hakane a sakonsa na ranar ‘yancin Najeriya.