
Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa da kare da Alade duka ba najasa bane.
Ya bayyana hakane bayan wata tambaya da aka masa cewa, karene ya taba jikin wani mutum.
Malam yace kare yana kamo dabba, watau ana zuwa dashi farauta ya kamo dabba kuma a ci, yace dan haka ba najasa bane.
Malam ya kara da cewa, har Alade ma ba najasa bane.