Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wuta ta dauke yayin da sabon shugaban ‘yansanda ke shirin fara jawabi

Wannan yanda wutar Lantarki ta daukene yayin da sabon shugaban ‘yansanda ke shirin fara jawabi.

Ana ta dau muhawa inda wasu ke cewa, wani ne ya kashe wutar ba tare da ya sani ba inda wasu kuma ke cewa wutace aka dauke.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Update din Babiana guda biyu ne, daya minti 6, daya sakan 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *