Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Bana karbar kasa da Naira Miliyan daya kamin in fito a Fim>>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa, bata fitowa a Fim sai an biyata kudi sama da Naira Miliyan 1.

Ta bayyana hakane a wata hira da ta yi da abokiyar aikinta, Fati Washa inda take cewa an saba biyanta Naira Miliyan 1 kudin aiki shiyasa a yanzu ba zata yadda a biya kasa da hakan ba.

Karanta Wannan  Albashin Dubu saba'in da bakwai da Gwamnatin Najeriya ke biya, ya yi kadan, ba zai fitar da 'yan kasar daga Talauci ba>>Inji Kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *