
Malam ya bayyana cewa, Bayan da Malam Lawal Triumph ya kare kansa a gaban Kwamitin Shura na Kano, akwai ‘yan darika Guda 6 da suka kirashi suka ce sun daina Darika.
Yace cikinsu hadda mace.
Malam Yayi kira ga Gwamnan Kano da ya daina yadda ana sakashi a wannan rikicin inda yace ya barsu da ‘yan Darikar su sun san yadda zasu yi dasu.