
Rahotanni sun ce, cocin Vatican ta samar da wajan Sallah a dakin karatunta dan musulmai masu kai ziyara.
Daya daga cikin jagororin cocin Giacomo Cardinali ne ya tabbatar da hakan.
Sanarwar tace an dauki matakinne dan samar da dama ga kowa ya kai ziyara dakin karatun dan gudanar da bincike.