
Wani matashi da ya fito daga garin Mubi na jihar Adamawa me suna Abba Modu yace ya karbi kiristanci inda yace ya fita faga Musulunci.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu a kafafen sada zumunta.
An ganshi yana fadar dalilinsa na komawa Kirista.