
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, an takewa Maiwushirya hakkinsa da aka tursasa masa sai ya auri ‘YarGuda da suke Bidiyo tare.
Kotu dai ta baiwa Maiwushirya da ‘YarGuda damar su yi aure inda tace idan hakan ya tabbata ba za’a dauresu ba.
Gfresh Al-amin a cikin Bidiyon da ya sai ta shafinsa na Tiktok yace to kenan duk sauran mutane dake fim da mata sai ace sai sun auresu.