Friday, December 5
Shadow

Abubuwa na ci gaba da kankama, Kalli Bidiyon yanda akawa Maiwushirya da ‘YarGuda gwaji a Asibiti

Bidiyo ya bayyana inda aka ga yanda akawa Maiwushirya da ‘YarGuda Gwaji a Asibiti a ci gaba da shirin aurensu.

Hakanan an ga sun je ofishin shugaban Hisbah na Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa inda ya fati matakan da za’abi a kai ga auren.

Kotu dai tace nan da kwana 90 za’a daura auren.

Karanta Wannan  Yadda Aka Rantsar Da Sabon Shugaban Jam'iyyar APC A Gaban Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *