Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Rykhichi ya kunno kai a kungiyar Izala inda aka samu wasu matasan malamai suka gayawa Sheikh Farfesa Sani Rijiyar Lemu maganganu marasa dadi

Rikicin cikin gida ya kunno kai a kungiyar Izala.

Malam Ibrahim Matayassara ne ya fito ya ce yana jawo hankali ga Farfesa Sheikh Sani Rijiyar Lemu da cewa ya rika girmama malamai na zamaninsa ya daina tunanin shine ya fi owa ilimi.

Sannan Yace shi fadakarwa ce yayi ga Sheikh Rijiyar Lemu ba rashin kunya ba.

Saidai lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu malamai suka fito suka yi Allah wadai da wadannan kalamai nasa

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: A yayin da suke shirin kulla alaka me karfi dan kwace mulki a 2027, an gano cewa Gwamnonin PDP sun daina daukar wayoyin Atiku da El-Rufai idan sun kirasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *