Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da sabon shugaban INEC, Professor Joash Ojo Amupitan.
Hakan na zuwane bayan da majalisar Dattijai ta tabbatar dashi a matsayin sabon shugaban INEC din.