Friday, December 5
Shadow

Daga aika abokina ya gwada Budurwata yace yana sonta dan in gane ko da gaske tana sona, Yanzu in gajarce muku zance ya aureta>>Inji Usman Zannah

Matashi Usman Zannah ya bayyana cewa, ya aika Abokinsa ya gwada budurwar sa yace yana sonta dan ya gane ko tana sonsa da gaske.

Yace a karshe abokin nasa da Budurwar sun yi soyayyar gaske harma sun haihu.

Lamarin Ya dauki hankulan Mutane sosai inda wasu suka rika jajanta masa, wasu kuma suka rika masa Allah kara.

Karanta Wannan  Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle yace Sojan Ruwa da ya tare Nyesom Wike bai aikata laifin komai ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *