Gwamnan Jihar Kano Tare Da Sarki Sunusi ll Sun Gudanar Da Hawan Sallar Idi A Yau
Yayin wawan an taru ne a gidan Shettima, inda Gwamna ya gaisa da Mai Martaba Sarki da al’ummar gari.
Rahotanni kuma sun tabbatar da cewa a gobe kuma idan Allah ya kaimu zaai Hawan Daushe ne a gidan masarautar Kano wato gidan Dabo.
Daga Salisu Editor