Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Kudin dana mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2>>Inji Soja Boy

Tauraron Mawakin Hausa, Soja Boy ya bayyana cewa, kudin da ya mallaka sun fi karfin Naira Biliyan 2.

Ya bayyana hakane a hirar da Ali Jita yayi dashi inda yace dan haka dole yayi abinda yake so.

Hakanan ya kara da cewa, Mawaki, Wizkid yafi Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

Yace yanzu da Wizkid zai ce yana son ganawa da sarkin Saudiyya wani Malami yace yana son ganawa da sarkin, sai Wizkid ya riga malamin ganawa da sarkin.

https://www.tiktok.com/@mr_ceedking/video/7602463541144177940?_r=1&_t=ZS-93dZ8iLRUH3
Karanta Wannan  KISHI KUMALLON MATA: Uwargida Ta Shiga Gaban Mijinta A Yayin Da Yake Daukar Hoto Da Sabuwar Amaryarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *